YADDA ZAKA RUFE ASUSUN AJIYAR KUDINKA LOKACIN DA KARASA WAYAR , DOMIN KARE ACCOUNT DINKA .
Rufe Asusun ajiyar kudi na da mahimmanci sosai alokacin da ka rasa wayarka ko kuma aka sace wayarka , sabida abubuwa da dama na iya faruwa .
Asusun ajiyar kidi ansanta da suna "account" inda ana tara kudi aciki wadanda ma aikatan banki suke lura da dukiyar al umma
a kodayaushe dai abubuwa kala daban daban take iya faruwa arayuwa wani lokaci kana iya batar da wayarka, wami lokaci ana iya satar wayarka . kuma ita wannan batar wayan ba lalle bane kasan cewa ta shiga hannun mutumin kirki da ba mutumin kirki ba . hanya mafi sauki ita ce ka rufe asusun account dinka sabida kare dukiyarka daga cikin asusun bankinka .
Ma aikatan bankuna sun ciro numboni da yakamata ku danna alokacin da kuka rasa numban wayarku kuma shi wannan numbonin ko wata banki tana da irin kalanta .
Numbonin Da Zaka Danna Domin Rufe Layinka
Ga Yadda Zakayi a kowanne Banki kake za ka zabi bankin da kake hurda dashi sai kayi anfani da wannan numboni wajen rufe account dinka .
1. Access: *901*911#
2. Zenith: *966*911#
3. GTB: *737*51*74#
4. WEMA: *945*911#
5. FirstBank: *894*911#
6. Keystone: *7111*911#
7. UBA: *919*911#
8. FCMB: *329*911#
9. Sterling Bank: *822*911#
10. Unity Bank: *7799*911#
11. Fidelity Bank: *770*911#
12. Heritage Bank: *745*7#
I3. Ecobank *326*911#
14. Union Bank *826*911#
15. Stanbic *909*911#
16. Polaris Bank *833*911#
Da Zarar kadanna, za a tambayeka lambar wayar da Karasa din, take zaka rufe account naka.
yin haka tana da mahimmanci sosaii ga al umma domin kare account dinku cikin sauki