![]() |
UBA SANI |
Bayan Zaben Nigeria da akayi ansamu waja je da dama inda a fadin kasar wajen kai kara gaban kotu kan magudin zabe da rashin gaskiyar kuri u a nigeria hakan abin da yakama daga kan zaben shugaban nigeria har zuwa gomnoni, da kuma sauransu inda hakan ya janyo cecekuce ga duk wani dan takara da yayi nasarar kujererar sa .
Ayau dai bayan anyi shariar gwamnan kaduna ansamu amicewa daga Kotun ɗaukaka ƙara da ke zaman kanta a garin babban birnin taraiya Abuja yayinda kotun da fitar da tabbacin hukuncin tabbatar wa gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani nasara a zaɓen gwamnan jihar na 2023.
bayan yaki da akayi na Sheria ayau dai babbar kotun dake Babbarr Birnin taraiya Abuja yadda ta fitar daga cikin hukuncin ta yanka yau Juma’a, Ita kotun babbar birnin tarayya Abuja kamar yadda ta yanke hukuncinta tayi wasi da Æ™arar da É—an takarar gwamnan jihar Kaduna na jam’iyyar PDP, Isa Ashiru ya shigar yana Æ™alubalantar nasarar gwamnan na jihar Kaduna.

Abaya baya dai kotun da take garin Kaduna ta sha fama da Saharia ar Kamar yadda ta fito tace Tun farko, kotun sauraron Æ™orafin zaÉ“e da ta zauna a Kaduna ta bayyana cewa Isa Ashiru ya gaza cika Æ™a’ida game da lokacin shigar da Æ™orafinsa na zaÉ“en gwamna, wanda hakan ya sanya ba za a iya amincewa da Æ™orafinsa ba.
Amma Sai dai an samu saɓani tsakanin alƙalan kotun daga cikin garin kaduna , inda wasu daga cikin jama a sukanema sake bayyana cewa yakatamat akwai buƙatar sake zaɓe a wasu ƙananan hukumomi, in da Ashiru ya shigar da ƙara a kan lokaci.
Sai dai rashin gamsuwa da hukuncin kotun ya sanya dukkanin Æ´an takarar biyu garzayawa kotu domin a tabbatar musu da nasara.