Tinubu ya sauke subsidy

 


Ayau be aka sami labarin shugaban Nigeria chief Bola Ahmed Tinibu ya janye tallafin man petur wato subsidy

Kasan Nigeria dai ta fama da wahalallun Man petur na  a yayinda shugaban kasar nigeria bola Ahmed Tinubu yayi alwashin janye subsidy tun alokacin shirye shiryen takarar kujerar zamar shugaban nigeria. daga karshe kuma bayan nasarar zama shugaban kasar nigeria, bola ahmed tinubu ya tabbatar wa al umman nigeria burinsa na janye kudin subsidy.

Jama an Nigeria dai na cikin hakurin fama da wannan halin da aka shiga na sadar men petur bayan shugaban kasar Bola ahmed tinubu ya aiwatar da aniyarsa na janye subsidy. Wannan rayuwa ta yanzu da yan kasan nigeria da ke ciki ya sanya kowa cikin halin saka mai wuya wajen wahalar rayuwa kamar su: 

  • Kayan Abinci
  • Abin Hawa
  • Rashin isheshshen samun lafiya
  • Rashin Tsaro

Wannan Abubuwan masu takaici acikin wannan halin nigeria da muke ciki tabbas akwai halamun rashin samun dai dai tuwar wannan alamari bayan al,umman nigeria dake fama da wannan wahalallun. 

Ayau dai man Petrol A Nigeria ta haura naira Dari Shida da Goma sha Bakwai a Lita daya 617 per Litre  a gidan Man petrol amma a black market ana siyanta Naira dari Dari Bakwai.

Wannan dai Jama a Al umman Nigeria Masu Abin Hawa Da Kuma passinjoji Sun koka kan wannan lamarin Na sadan Man Petrol sabida lamarine Yashafi kowa A Nigeria kuma Muna.

Abinda Al Umman Nigeria Ke Fada A Sadar Man Petrol:

Daga: Ismail Mohammed Ni ismail ban Taba Sinci kaina a irin wannan rayuwar Sadan Petrol Ba, bayan na shiga Wasu Hali Da dama Mai Yawa babu Kasuwa, Da kyar Muke Samun cin Abinci Sau daya Arana , Idan mukaci Da Safiya Bazamu Sake ci ba har sai gari ya waye , hakan watarana ne muke sa an samun cin Abinci Sau Ubu.

Daga: Abba Sadau, Ni Wannan Sadan man petrol yasakani na dakatar da karatuna na diploma sabida dama ni mai karamin karfine kuma ina kasuwanci na amma sabida ina da burin yin karatu boko nyi wa kaina alkawarin shiga boko kuma allah ya taimake ni ina kokari akaratuna amma tun da aka shiga wannan sadar rayuwa na sinci kaina a ma wuyancin hali sai na kashe dubu daya akudin motar zuwa makaranta , akowani rana amma ada chan ina kashe dari uku kawai yake kaini ya kawo ni. hakan yasani ban karaya ba amma sabida sadar man petrol yasani na karye jarina na kasuwanci yasani na rasa komi na babu mai tallafamin hakanne shine dalilin barina karatu.


To daga Nan zamu siya domin kawo muku karshen labarain yadda janye subsidi ta janyo sadar rayuwa a nigeria . ku biyomu a wannan yanar gizo na www.getinfor.com.ng domin samomuku labarai da dumi duminta

Previous Post Next Post